Posts

Showing posts from February, 2023

Akwa Ibom Election Results 2023

Image
Welcome to this page where we provided you with the latest updates on the Akwa Ibom Election Results 2023. #Akwaibomelectionresults2023 As the dust settles on the 2023 general elections in Nigeria, the results of the polls in Akwa Ibom state have been a topic of interest. Akwa Ibom Election Results 2023 According to reports, former Vice President Atiku Abubakar emerged victorious in the state’s presidential election, defeating his closest rivals Bola Tinubu and Peter Obi. The Akwa Ibom state has always been considered a stronghold for the People’s Democratic Party (PDP), and this year’s election was no exception. With over 80% of the votes cast, Atiku Abubakar secured a landslide victory over his opponents, a result that many analysts have attributed to his extensive grassroots campaign and support base in the state. Tinubu and Obi, who represented the ruling All Progressives Congress (APC) and PDP respectively, were unable to garner the same level of support as Atiku...

Sakamakon Zaben Jigawa 2023

Image
Barka da zuwa wannan shafin namu inda zamu kawo muku sakamakon zaben jigawa 2023 wanda ake kan tattara bayanai a halin yanzu. A ranar asabar aka gudanar da zaben shugaban kasa dakuma ‘yan majalisun tarayya a duk fadin Najeriya. A wannan shafin zamu muku sakamakon zaben jihar jigawa inda zamu sanar muku waye ya lashe zabe a jihar ta jigawa. Anma kafinnan, inaso naji daga bakinku, ko wa kuke tunanin zai lashe wannan babban zabe? Sakamakon Zaben Jigawa 2023 Sakamakon zabe dai yafara fitowa daga sassa daban daban na jigawa wanda kuma zaku samu cikakken sakamakon anan. Ku kasance da wannan shafin namu inda zamu kawo muku cikakken sakamakon zaben dazarar an kammala. 1. KARAMAR HUKUMAR KIRIKASAMA. APC 15455 LP 17 NNPP 2494 PDP 12691 2. KARAMAR HUKUMAR MALAMMADORI APC 145 86 LP 49 NNPP 2479 PDP 13684 3. KARAMAR HUKUMAR BUJI. APC 11867 LP 9 NNPP 343 PDP 10868 4. KARAMAR HUKUMAR SULE DAN KARKAR APC 14971 LP 24 NNPP 1500 PDP 12919 5.KARAMAR HUKUMAR MIGA. APC 15,293 LP 9 NNPP 950 PDP 12038 6....

Sakamakon Zaben Shugaban Kasa 2023

Image
Barka da zuwa wannan shafin namu inda muke kawo muku sakamakon zaben shugaban kasa 2023 daga sassa daban daban na najeriya. Mun shirya tsaf domin kawo muku cikakken sakamakon wannan zabe na shugaban kasa dakuma yan majalisun tarayya Wanda ke gudana a duk fadin najeriya. Sakamakon Zaben Shugaban Kasa 2023 Cikin jihohi 36 damuke dasu a najeriya, An kammala zabe a  jihohi 30 kuma ana kan tattara sakamkon zabe yanzu haka. Har izuwa yanzu dai hukumar zabe ta kasa na dakun isowar sakamakon zaben daga sauran jihohi. Sannan hukumar INEC din ta gargadi masu yada sakamakon karya dasu dena tun kafin suhadu da fushin hukuma. A wannan shafin namu dai zamuna cigaba da kawo muku sakamakon zaben 2023, saboda haka ku kasance damu a koda yaushe:   1. Sakamakon Zaben Jihar Abia 2023 A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar abia kai tsaye. 2. Sakamakon Zaben Jihar Adamawa 2023 A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Adamawa kai tsaye. 3. Sakamakon Zaben Ji...

Uwa Uwace Hausa Novel By Batul Mamman

Barka Da Zuwa Shafin Littafan Hausa Novels, Inda Muka Antayo Muku Cikakken Littafin Uwa Uwace Hausa Novel By Batul Mamman. Zaku iya karantawa dakuma sauke wannan littafin izuwa wayoyinku. Uwa Uwace Hausa Novel Novel Title Uwa Uwace Hausa Novel Uploaded by Zamgist.com.ng File Size 1MB Hausa Novels WhatsApp Group Click here Telegram Group Click here Novel Price Free Novel Author Batul Mamman File format TXT Published date 26 – 02 – 2023   Download:  Abban Sojoji Hausa Novel Book 3   Download Novel   Littafin:  Juhud Hausa Novel Complete download Pdf   Tags: uwa uwace complete hausa novel,uwa uwace 50,uwa uwace 40,uwa uwace 2,uwa uwace 46,uwa uwace 25,uwa uwace 48,uwa uwace 39,uwa uwace 44,uwa uwace batul,uwa uwace book 1,uwa uwace na batul mamman,uwa uwace complete na batul mamman,uwa uwace chapter 1,uwa uwace littafi na daya,uwa uwace hausa novel complete,uwa uwace hausa,uwa uwace littafi,uwa uwace batul mamman,uwa uwace novel,uwa uwace novel wattpad,uwa uwa...

Yar Madigo Complete Hausa Novel

Barka da zuwa shafin littafan hausa novels, inda muka antayo muku cikakken littafin yar madigo complete hausa novel. Zaku iya karantawa dakuma sauke wannan littafin izuwa wayoyinku. Yar Madigo Complete Hausa Novel Novel Title Yar Madigo Complete Hausa Novel Uploaded by Zamgist.com.ng File Size 321kb Hausa Novels WhatsApp Group Click here Telegram Group Click here Novel Price Free Novel Author ZAMGIST File format TXT Published date 25 – 02 – 2023   Download:  Juhud Hausa Novel Complete download Pdf   Download Novel Karanta Littafin:  Tubali Hausa Novel Complete Book 1, 2 and 3   Wasu Na Karatun:  Abban Sojoji Hausa Novel Book 3

Juhud Hausa Novel Complete download Pdf

Barka da zuwa shafin littafan hausa novels , inda muka antayo muku cikakken littafin Juhud Hausa Novel Complete download Pdf. Zaku iya karantawa dakuma sauke wannan littafin izuwa wayoyinku. Juhud Hausa Novel Complete download Pdf Novel Title Juhud Hausa Novel Complete Uploaded by Zamgist.com.ng File Size 430kb Hausa Novels WhatsApp Group Click here Telegram Group Click here Novel Price Free Novel Author Oum Hairan File format PDF Published date 26 – 02– 2023   Karanta:  Tubali Hausa Novel Complete Book 1, 2 and 3   Download Novel   Tags : juhud hausa novel complete download,juhud hausa novel complete,juhud hausa novel page 27,juhud hausa novel page 30,juhud hausa novel page 23,juhud hausa novel page 20,juhud hausa novel page 25,juhud hausa novel page 21,juhud hausa novel 25,juhud hausa novel page 16,juhud hausa novel by oum hairan,juhud complete hausa novel by oum hairan,juhud hausa novel book,juhud hausa novel.com,juhud hausa novel download,juhud end hausa novel,ju...

Tarihin Atiku Abubakar Shugaban Kasa

A Wannan Shafin Namu Mun Kawo Muku Cikakken Tarihin Atiku Abubakar Shugaban Kasa Kuma Wazirin Adamawa. Tarihin Atiku Abubakar An haifi Atiku abubakar a garin Jada dake jihar adamawan najeriya 25 ga watan nuwumba a shekarar 1946. Atiku nada shekaru 77 a duniya. Kamar yadda kukasani, Atiku abubakar gogaggen dan siyasane kuma hamshakin dan kasuwa, sannan kuma tsohon mataimakin shugaban kasan najeriya ne a lokacin obasanjo tundaga shekarar 1999 zuwa 2007. Atiku abububakar yafito takarar shugaban kasa sau biyar kuma yanashan kayi, sai dai bamusan ya zata kasance ba a wannan Karon. Muna rokon Allah yazaba mana shugaba nagari Ameen. Su Waye Mahaifan Atiku? An haifi Alhaji Atiku Abubakar a ranar 25 ga watan Nuwamban shekarar 1946 a garin Jada na jihar adamawa, wani kauye wanda yake karkashin mulkin kasar Kamaru a wancan lokacin, Inda daga bisani  yankin ya hade da Tarayyar Najeriya a zaben raba gardama na ‘yan kasar Kamaru na Birtaniya a shekarar 1961. Mahaifinsa Garba Abubakar Bafullatan...

Yadda Ake Taba Nonon Budurwa

Baraka da zuwa wannan shafin namu na ilmamtarwa akan rayuwar aure inda muka kawo muku yadda ake taba nonon budurwa. Kafin mu dukufa cikin wannan bayanin, inason natambayi mai karatu akan me yakeson yasan yanda ake taba nonon budura? Sai naji daga gareku ta comments section. Nono dai wata halittace mai tattare da wani irin jindadi dakuma ni’ima wanda ba abubuwa bane bane dakeson matsa dakarfi kokuma da hauka. Yakamata kasani suna cikin guraren dakeson abisu ahankali dakuma natsuwa ajikin mace. Idan zaka tabasu to kabi ahankali saboda kada ka cutarda Ita. Wacece Budurwa? Budurwa na nufin mace wadda ba a taba saduwa da ita ba. Anma mafi yawancin mutane musanman hausawa muna anfani dawannan kalmar gurin nuna cewa budurwa na nufin mace wadda batayi aureba. A wani fannin kuma, wasu na daukar ma’anar budurwa akan wadda mutum yakeso da soyayya kokuma aure. Yanzu dakasan waecece budurwa, bari mushiga cikin abunda yakawo mu anan. Yadda ake Taba Nonon Budurwa Inason naja hankalin Wanda...

LABARINA Season 6 Episode 11

Image
Barka da zuwa wannan shafin namu inda a duk kowace ranar jumu’a muke kawo muku shirin Labarina season 6 episode 11. Labarina Season 6 Episode 11 Labarina season 6 episode 11 yana dauke da abubuwan ban mamaki wa’yanda suka hada da chakwakiyar baba dan AUDU, Presidor, sumayya ( fati washa ) dakuma lukman . Sannan kuma acikin shirin na episode 11, Babbar mai kulla makircin nan wato sa’ah sun isa gidansu sumayya ita da iyayenta domin Neman afuwar sumayya akan sharin da sa’ah ( Ummi Gayu ) tayi mata. A daya bangaren kuma, anbawa haidar auren ummi karama, inda shikuma lukman yake cikin tashin hankali. Sannan kuma raba gardama fah yakara turo wani sako mai rikitarwa. Abubuwa da yawa dai sunfaru acikin wannan shirin Wanda nasan zakuji dadinsu sosai. Ga kadan daga cikin wasu hotun da shirin yakunsa             Ga kadan daga cikin shirin na labarina season 6 episode 11 din kafin mudora muku cikakken shirin: Shirin labarina Na wannan satin yaha...

Tubali Hausa Novel Complete Book 1, 2 and 3

Image
Barka da zuwa wannan shafin namu inda muka kawo muku tubali hausa novel complete book 1, tubali hausa novel complete book 2 dakuma tubali hausa novel complete book 3. Tubali Hausa Novel Complete   TUBALI PAGE 1 NA AYSHA ALIYU GARKUWA Bismillahi rahmanirahim Alhamdulillah Allah na gode maka da ka bani rai da lfy da damar fara rubuta wannan littafin nawa mai suna TUBALI Ya Allah ka bani aron rai da lfy da konciyar hankali ka bani ikon rubutashi har arshe bisa lfy alfarmar Annabi da alurani Allah kayi min tsari da abin hani ka tsare min hannuna tunanina idanuna alalamina yatsuna da rubuta wani abu da zai zamewa alummar Annabi sharri ko ya zama cutarwa ga tarbiyarmu   GEMBU MEMBILA Taraba State Wani irin hadari mai masifar arfi da duhu ne ya yiwa illahirin yankin Gembu Membila awanya tako wani sashi gabas da yamma kudu da arewa yake ta gangami Yayinda Ya hae da duhun dare mai gauraye da duhun damina Hakan yasa babu abunda ke tashi a yankin sai wasu irin tsawa da rugugin da aketa y...

How to Transfer Money from Gtbank To Kuda Bank

how to transfer money from gtbank to kuda bank: Transferring money from GTB to Kuda Bank has become increasingly popular due to Kuda Bank’s innovative banking services. It is fast, convenient, and secure. Knowing how to transfer money from gtbank to kuda bank using USSD is important, as it allows for easy and convenient money transfers without the need to have an android phone or visiting a physical bank. In this article, We’ll cover the different methods you can use to transfer money from GTBank to Kuda Bank, along with tips and tricks to ensure successful transactions. 2 Methods on How To Transfer Money From Gtbank To Kuda Bank 1. GTBank to Kuda Using USSD code Alots of people find it difficult to perform transfer of money from gtbank to kuda bank using the ussd code. But here we make easier for you. The GTB USSD code offers a quick and straightforward way to transfer funds from GTB to Kuda Bank. Here are the steps to follow: Step 1 : Dial *737*50*amount*416# from the phon...

In markets prices move toward equilibrium because of?

Image
In markets prices move toward equilibrium because of? In markets prices move toward equilibrium because of the fundamental economic concept of supply and demand. The law of supply and demand states that the price of a product or service will be determined by the balance between the amount of supply that producers are willing and able to offer and the amount of demand that buyers are willing and able to purchase at a given price. When demand exceeds supply, prices tend to rise as buyers are willing to pay more to secure the limited quantity of the product. As prices rise, producers are incentivized to increase their supply, leading to a decrease in prices. On the other hand, when supply exceeds demand, prices tend to fall as producers must lower prices to attract buyers. As prices fall, buyers are incentivized to purchase more, leading to an increase in demand and an eventual increase in prices. Also Read:  Another term for equilibrium price is? In summary, the interplay between supply ...

Another term for equilibrium price is?

Image
Another term for equilibrium price is market-clearing price. The term “market-clearing” refers to the idea that at this price, the quantity of a good or service supplied by producers is equal to the quantity demanded by consumers, thereby “clearing” the market. At this point, there is no excess supply or demand, and the market is said to be in equilibrium. Also Read:  Explain how a gas can be made to conduct electricity

Yadda Ake Wankan Janaba Daga Bakin Sheikh Jafar

Karanta cikakken bayanin yadda ake wankan wato yadda ake wankan maniyyi janaba daga bakin sheikh Jafar Mahmud Adam. Muna fatan Allah yakai Rahama acikin kabarin malam jafar bisa kokari dakuma gwagwarmaya dayayi wajan yada da’awar musulunci. Kafin mushiga cikin bayani akan yadda ake wankan janaba, bari mufara dayin bayani akan menene janaba dakuma abubuwan dakesa ayi wankan janaba. Menene Wankan Janaba? Abubuwan Dake sa Wankan Janaba 1. Fitar Maniyyi 2. Saduwa 3. Jinin Haila koh Jinin Biki Yadda Ake Wankan Janaba Yadda Ake Wankan Janaba a Siffa ta Kamala: Yadda Ake Wankan Janaba a Siffa data wadatar (Siffatul Ijzah). Menene Wankan Janaba? Wankan janaba wanka ne na wajibi ga duk musulmin da ya kai shekarun balaga. Wankan ya zama hanya ce ta tsarkake jiki daga Ć™azanta. Abubuwan Dake sa Wankan Janaba Anayin wankan janaba ne idan daya daga cikin wadannan abubuwan suka faru: 1. Fitar Maniyyi Fitar maniyyi a farke koh acikin bacci yanasa ayi wankan janaba, Aduk lokacin da namiji koh mace...